iqna

IQNA

hasan rauhani
Shugaban Iran:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rauhani ya ce har abada Al'ummar kasar Iran ba za su kauce daga hanyar goyon bayan juyin Juya halin musulinci da kuma Jagoran juyin juya halin musulinci gami da gajiyar d Imam Khumaini(k.S) wanda ya kafa Jumhoriyar musulinci ta Iran.
Lambar Labari: 3481217    Ranar Watsawa : 2017/02/10